Posts

Showing posts from March, 2023

INGANTATTUN MAGUNGUNA``

 • ```INGANTATTUN MAGUNGUNA``` • ๐Ÿฏ๐Ÿฅœ๐Ÿฅ“๐ŸŒฑ๐ŸŒฟ๐Ÿ€๐ŸŽ‹๐Ÿƒ๐Ÿ‚๐Ÿ๐ŸŒต๐ŸŒด๐Ÿ‚๐Ÿ๐ŸŒฟ๐ŸŒฑ ✿              ๐Ÿ’ฆFAIDOJIN ALMISKI๐Ÿ’ง Malamai suna ganin cewa almiski yana sanya  ➽ haske fata ➽ karfi ➜ washe zuciya ➜ kwakwalwa ➽ yana gusar da mugun hali ➽ daci rai ➽  Yana warkar da bugun zuciya ➜ magani murya ➜ ciwon kai ➽ yana mosta sha'awa jima'i ➽ yana farfado da wanda ya suma ➽ yana ciwon mantuwa                 ๐Ÿƒ HADIN RIDI ๐ŸŒฟ Za a kasa kankana kashi uku, za'a dauki kashi daya daga cikin ukun, sai a hade su guri daya a zuba a cikin blander a markade, sai a zuba garin ridi a ciki ,a zuba madara da zuma ki zuba wa angoki cikin Kofi kisha ya sha..   Wanna hadin yana kara ni'ima, maniyyi yana hana karnin dake fitowa.            ☄ HADIN KANUNFARI ๐ŸŒพ  karin ni'ima da matso sha'aw  Kiji ka kanunfari shi kadai ki rinka sha ki kuma kama ruwa dashi (TSARKI) shi ma wani nau`in' karin ni'ima ne (kanunfari) .                   ๐Ÿฏ HADIN ZUMA ๐Ÿ  Karin ni'ima da motso sha'awa Zaki sami z

Idan har kana son mace ta rika tunaninka a kullum. Ka ranci kudi a wajenta๐Ÿ˜‚

 Idan har kana son mace ta rika tunaninka a kullum. Ka ranci kudi a wajenta๐Ÿ˜‚

MATA KU FAHIMCE NAMIJI KAMAR HAKA

 MATA KU FAHIMCE NAMIJI KAMAR HAKA 1.A lokacin da kuke soyayyah da shi akwai son fahimtar junan ku,wanda wannan fahimtar ce zata saka har zuwa ga cikar muradin ku,kun auri junan ku,a lokacin tarayyar ku zaku iya sanin wasu daga cikin halayyan junan ku,wanda zaku iya son zaman ku a tare da junan ku,amma dole ne mace sai tafi yiwa Namiji uziri. 2.wata kullum zata ce akallah sai sunyi waya sau uku ko sama da hakan, idan basuyi ba kuma baya son ta,wannan ba gaskiya bane saboda Namiji wani dan kasuwa ne,wani Kuma ma'aikaci ne,wani ayyuka na masa yawa sosai ta yadda dole ne sai kin masa uziri bawai rashin so bane,wani baya samun kansa da wuri har sai dare,a lokacin yake da lokacin kan sa,to irin hakan sai ana yiwa juna uziri ki fahimce sa ya fahimce ki. 3.Akwai wanda zaki ga yana cika ki da son surutu da waya,da wasu kalamai amma kuma bake yake so ba, saboda yawan kiran waya bashi bane soyayyah kowa da yadda ya dauki soyayyah,idan kin gane zaki tsira kowa da yadda yake tsarin rayuwar sa.