Posts

Showing posts from February, 2023

AMFANIN KWAI WAJEN GYARAN FUSKA

 AMFANIN KWAI WAJEN GYARAN FUSKA: 🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚 kurajen fuska na daya daga cikin ababen da ke bata fuska. Akwai wadansu kuraje masu yawan naci. Ya kamata mu kula da fuskarmu musamman ma lokacin damina saboda a lokacin ne fuska takan fitar da gishiri watau a Turance ‘sebum’, kamar yadda muka sani, gishirin fuska na toshe ramukan da gumi ke fitowa. Idan hakan ya faru, sai fuska ta fara yin kuraje. Ababen da za a bukata: Kwanuka biyu 🍲 • kwai daya 🥚 • Takardar ‘tissue’ daya 🔵 Amfanin kwai ga fuska: • Ruwan kwai na da sinadarin gina jiki da sinadarin bitamin da kuma ‘minerals’ 🥚 • Yana kare fuska daga kuraje.🥚 • Yana kuma rage tsufar fuska.🥚 • kara  wa fuska haske.🥚 •Rage kumburin ido.🥚 A samu kwano daya sai a zuba ruwan zafi, wanda da shi ne za a turara fuskar. Kwano na biyu kuma sai a zuba ruwan kwai bayan an cire gwaiduwar, sannan  a shafa ruwan ‘rose water’ saboda samun biyan bukata. YADDA ZAKI HADA SHI: 🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚 •A fasa kwai sai a cire