Amfanin rake, ayya, cucumber....

 *RUWAN RAKE* 


sannan uwargida zata samu ruwan rake ta kirba rake a turmi ta samu abin tata mai kyau ta matse ruwan ta saka zuma cokali biyu zata samu ni'ima sosai.


*AYA*


-haka kuma uwargida zata samu AYA ta wanke ta nike ta soya sama sama ta cire jan bawon zata samu cokali da dabino ta hada su gaba daya ta dake ta dinga sha da nono ko madara.


 *MADARA PEAK*  


uwargida zata samu madara peak gwangwani daya ta fasa danyan kwai ta buga da cokali har sai ya daina kumfa zata samu ni'ima sosai ana sha da sanyayyar la'asar.


 *MAZA DOMIN INZALI KO(RELEASING):


watau daya fara saduwa da mace ba zai dauki dogon lokaci ba yana harka sai ya kawo ba tare da ita macen ta gamsu ba, uwargida sai ki nemin:


*cucumba gurji*

*zuma*

zaki markada cucumbar ba tare da kin fere ba saiki ki zuba zuma a ciki zaki iya sakawa a cikin firji, domin sanyi saboda maigida yaji dadin sha.


Ya take ne ƴan amanarmu? Barkanku da haka


Comments

Popular posts from this blog

Real Madrid za ta kara da Man City a Champions League