Hali amaren yanzu

 π‡π€π‹πˆπ π€πŒπ€π‘π„π π˜π€ππ™π”


Hegen rawar kai 1'st week of marriage zata fara posting pictures dinta da ita da mijinta a mota, ko a gaban Dressing Mirror. kai har a kitchen ma. wata me over taking da iyayi harda yin mai hot kiss , a wurgo wasu xafafan status na kalamn soyayarh wanda idan kana gwauro saiya tada maka da hankali, 🀦


Duniya tasanshi da suna saminu ammah sai ya koma my honey, my life, my soso, my sabulun salo wani lokacin har da my Soul ,mai hanjin ligidi πŸ€”πŸ˜‚.


Bayan shekara guda xata koma post na suratul khahfi, short videos of hakkin mace akan Mijinta by FANTAMI or KABIRU GOMBE always a whatapp status nata πŸ˜‚ a hankali kana biye da ita  zaka ji tafara fadin  INNALLAHA MA'ASABIREEN,  😳😳 

 

Yayinda abu kuma yayi zafi zata koma cewa namiji badan goyo bane,, namiji huhun kuya ne, duk wadda ta dauki namiji uba ta mutu marainiyaπŸ˜“ 😜😜waya gaya maki haka?? lokacin da kike post a status fa duk ta manta saminu xai koma buhun kaya πŸ™„sbd kinga rayuwa ne koh? πŸ˜‚

 

 Bayan shekara uku kawayen status sun fara hure mata kunni πŸ™„πŸ€£ sai ta fara wa mijinta iyayi" shikuma miji yagaji kullun dai abunta kara ruruwa yakeyi ,abinci mah andaina bashi a baki dan lemon da take mai a jug ta daina "yafa rasa gane kan matanshi don ta rage kulawa dashi 🀣🀣😏


Miji yaga baxai iya jurewa bah sai ya karo mata kishiya daga nan babu sukuni  a gida status din ta xai koma wakar ado gwanja (ALLAH AIKA MUNAFIKIN MU KARSHEN NESA🀣) Sukuma su (who give u my number ) suna gee suyi replay da ameen na gidana 🀦🀲🀲hegun suna nan tare da amarya kin saki. 


kunga su (who give u my number )nan wlh amare kuyi hankali dasu hadari ne dasu tass zasu  raba aurenku  a rasa meya kashe auren🀦

Comments

Popular posts from this blog

Real Madrid za ta kara da Man City a Champions League