Mace marar sirri

 *MACE MARAR SIRRI*


“ Bai dace a Matsayinki na Mace mai Aure ace  kin zamo baki da Sirri Tsakaninki da Mijinki ba, Bai dace ki zamo mai  fallasa dukkanin wasu Halayen Mijinki ga Wasu Ke6antattun Kawayenki ba, lalai wannan  Yana daga Rashin Sanin Darajar Aure da rashin sanin Abinda zai je ya dawo Ma'ana Gori da cin Mutunci a garesu 

Comments

Popular posts from this blog

Real Madrid za ta kara da Man City a Champions League