Shagwaba ga Mace Abar nemace

 *SHAGWABA MA ABAR NEMA CE*

  

*Shagwa6a ga mace ado ce, domin tana* *Qara*

*Soyayya.*πŸ’˜

*πŸ‘‰πŸ½Ki Mayar da mijinki abokinki*

*πŸ‘‰πŸ½Ki kasance kamar yarinya a wajensa*πŸ’ƒπŸΎ

*πŸ‘‰πŸ½Haka kawai wataran ki ce ya goya ki*πŸ™ˆ

*πŸ‘‰πŸ½Idan ya na zaune kika *shigo wajansa kuna*

*had'a ido -ki murguda* *masa baki Kawai irin*

*yanda yara suke yi.*😏

*πŸ‘‰πŸ½Dunga yi masa tambayoyi irin na yara*

*πŸ‘‰πŸ½Haka kawai wataran* *ki ce masa yayi miki*

*kwalliya*🚢🏼

*πŸ‘‰πŸ½Wataran ma kice masa yayi miki tsifa*πŸ’†πŸΌ

*πŸ‘‰πŸ½Haka kawai ki hau kan cinyarsa kiyi*

*kwanciyarki kamar wata yarinya*

*πŸ‘‰πŸ½Bashi littafi ki ce ya karanta miki*πŸ“–

*πŸ‘‰πŸ½Kawai ma kice masa yayi miki tatsuniya*πŸ•·

*πŸ‘‰πŸ½In zai fita waje kama yi masa kukan*😘

*shagwa6a ki gani idan ba zai dawo ba*πŸ’ƒπŸΎ      πŸ˜…πŸ‘‰πŸ½        πŸƒπŸΌ

*Kina masa magana a koda yaushe dunga*

*saka shagwa6a a ciki.*

*Saura kuma ki ce ke ba zaki iya ba,* *wai ke ai*πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

*yanzu babba ce.πŸ§•πŸ§• Kai kuma saura ayi maka*

*shagwa6a ka murtuke* *fuska ka ce kai ba ka*

*πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ


Comments

Popular posts from this blog

Real Madrid za ta kara da Man City a Champions League