Ga jirin abincin da za'a hakuri da I ga masu ciwon sugar(diabetes

 GA JERIN ABINCIN DA ZA'A HAKURA DA CI GA MASU CIWON SUGAR (DIABETES)


1. Banda cin Shinkafa


2. Banda cin taliya walau yar hausa ko spaghetti,


3. Banda cin Macaroni


4. Banda shan Yoghurts/Ice creams


5. Banda duk wata alewa ko nau'in kayan zaqi


6. Banda cin Abu mai kitse ko maiko (harda chocolates)


7. Banda cin Couscous (kus-kus)


8. Banda cin Bredi da duk wani abincin da akai da fulawa


9. Banda shan Coffee 


10. Banda cin Soyayyen nama


11. Banda cin Jan nama (sa')


12. Banda shan Lemuka su fanta, coke, pepsi, mirinda, 7up, maltina, lacasera da sauransu 


13. Banda shan Tea me sugar (akwai lipton na masu suga daban)


13. Banda shan miyar Egusi


14. Banda shan Rake


15. Banda cin dankalin hausa.


16. Banda cin Ayaba.


17. Banda cin doya ko sakwara


18. Banda cin hanji ko tumbi cikin kayan cikin sa'.


19. Banda cin garin kwaki, 


20. Banda cin Teba


21. Banda cin su Egg roll, da meat pie


22. Banda shan duk wani fruits ko juice na roba


23. Banda cin shawarwa


24. Banda shan maganin gargajiya kowanne iri.


25. Banda shan sprite


27. Banda Shan melon 


28. Banda cin Cincin 


29. Banda  cin Fanke


30. Banda cin wainar flour (kalalla6a)


Sources: Nutritionalist



Comments

Popular posts from this blog

Real Madrid za ta kara da Man City a Champions League