WASU AMFANIN LEMON TSAMI A JOKI

 Wasu amfanin lemon tsami a jiki:


πŸ‹πŸ‹πŸ‹πŸ‹πŸ‹πŸ‹πŸ‹πŸ‹πŸ‹πŸ‹πŸ‹πŸ‹πŸ‹πŸ‹πŸ‹πŸ‹πŸ‹


πŸ‹ Lemun tsami na kashe kwayoyin cuta a baki da magance warin baki.


πŸ‹ Lemun tsami yana maganin mura musamman a makoshi.


πŸ‹ Lemun tsami yana daidaitawa da sassauta ciki ga wasu, Yana rage Ζ™iba sosai.


πŸ‹ Lemun tsami na gyara jini musamman idan akwai guba a jinin.


πŸ‹ Lemun tsami na Ζ™ara inganta gakuwar jiki.


πŸ‹ Lemun tsami yana tasiri akan cutar kansar mama ko ta maza ko kansar ciki.


πŸ‹Lemun tsami Yana maganin ciwon Ζ™ashi da naman jiki da gaΙ“oΙ“i duk yana taimakawa.


 πŸ‹ Yana da amfani sosai ga lafiyar mata musamman gyara fatan jiki.


πŸ‹ Yana kara hasken jiki da fata.


πŸ‹ yana da Ι—anΙ—anon da ake so a baki da ke da lafiya sosai ga jiki.


Sai dai idan ka san kana fama da ulcer to ka kiyaye shi!


πŸ‹πŸ‹* Yadda ake haΙ—awa ka samu ruwan Ι—imi da safe kafin karyawa, sai ka matse aΖ™alla guda Ι—aya a cikin ruwan Ι—imin sai ka sha! Idan kana da zuma ka haΙ—a sai ya fi bada Ma'ana sosai.

Comments

Popular posts from this blog

Real Madrid za ta kara da Man City a Champions League