A zamanin Iyaye da Kakanni ba su dauki Kishiya a Matsayin Abokiyar gaba ba, sun Dauke ta ne a Matsayin Abokiyar rayuwa kuma Abokiyar Shawara

 “A zamanin Iyaye da Kakanni ba su dauki Kishiya a Matsayin Abokiyar gaba ba, sun Dauke ta ne a Matsayin Abokiyar rayuwa kuma Abokiyar Shawara, Sa6anin Matan Yanzu da wasu kan Kashe Aurensu kawai don za a musu Kishiya, Wannan Kuskure ne ya kamata mu kalli Tsarin Rayuwar Magabatanmu.”




Comments

Popular posts from this blog

Real Madrid za ta kara da Man City a Champions League