Yadda zaki sami fata mai kyau: Idan kikabi wa innan Hanyoyin inshaAllah zaki ga chanji a fatar ki.

 Yadda zaki sami fata mai kyau:

Idan kikabi wa innan Hanyoyin inshaAllah zaki ga chanji a fatar ki.



1. Yawan shan ruwa kamar 6-8 cups a rana.

💧

2. yawan shafa mai kar a ringa bari jiki yna bushewa.


3. A ringa exploiting skin da natural scrub sau 1-2 a sati.


4. ki ringa amfani da natural oil kamar su olive oil, coconut oil, Shea butter: idan kina so jikinki ya ringa taushi ki ringa amfani da man olive oil da Shea butter.


5. kar a kwanta da makeup: ki tabbata kin Wanke fuskar ki sosai ko kiyi amfani da coconut oil da tissue wajan cire makeup.


6. A daina amfani da cosmetics din da sukai expire.


7. Sannan a ringa amfani da man kariya daga rana idan za'a fita.


8. A sami isashshen bacci atleast 8 hours kullum.


9. A ringa yawan shan fruits da suke da vitamin C kamar irin su papaya, orange, banana, mango etc da vegetables like Carrot, Alayyahu, tomato.

🍅


10. A ringa shan natural fruit juice ko da once or twice a week ne, kamar irin su Orange juice, Lemon juice, Carrot juice, potato juice.


11. Stress yana kawo matsalolin fata, Saboda hka a guje stress mutum ya dinga Samun hutu da natsuwa.


12. A ringa yin exercise.

Comments

Popular posts from this blog

Real Madrid za ta kara da Man City a Champions League