An gudanar da wani taro domin ƙaddamar da littafin da wata Bahaushiya, Dr Zainab Usman, ta rubuta kan yadda Najeriya za ta iya kauce wa ci gaba da dogaro da man fetur.

 An gudanar da wani taro domin ƙaddamar da littafin da wata Bahaushiya, Dr Zainab Usman, ta rubuta kan yadda Najeriya za ta iya kauce wa ci gaba da dogaro da man fetur. 

Taron ya samu halarcin mutane da dama, a cikinsu akwai Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai da Khalifan Tijjaniyya, Muhammadu Sanusi na biyu da shugaban Babban Bankin Duniya a Najeriya. 

Dr Zainab Usman darakta ce a Ƙungiyar Carnegie Endowment mai nazarin al’amuran ƙasa da ƙasa da ke Amurka.

Comments

Popular posts from this blog

Real Madrid za ta kara da Man City a Champions League