Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un 😭😭 yadda masu Ilimin kimiyya suka sawwara zanen wutar Jahannama take,

 Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un 😭😭


yadda masu Ilimin kimiyya suka sawwara zanen wutar Jahannama take, wannan fa iya tunanin Dan Adam ne, Ballantana wutar Jahannama ta wuce hakan yadda suka sawwara ta 😭😭 Ya Allah kayi mana tsari da shiga wutar Jahannama 🀲😭

Comments

Popular posts from this blog

Real Madrid za ta kara da Man City a Champions League