Javier Tebas (Shugaban La Liga): "Idan Barcelonaa zata dawo da Leo Messi, zai kasance da karancin albashi fiye da yadda yake karba a PSG

 Javier Tebas (Shugaban La Liga): "Idan Barcelonaa zata dawo da Leo Messi, zai kasance da karancin albashi fiye da yadda yake karba a PSG, kuma komawar sa yana da sharadi na siyar da 'yan wasa a kungiyar, kuma ina tsammanin Barcelona za ta sami adadi mai yawa daga siyar da 'yan wasa a wannan bazara."



Daga: [Fagen Wasanni]

Comments

Popular posts from this blog

Real Madrid za ta kara da Man City a Champions League