MASÙ SAÑ AURE NÀ: Zan Aureka Idañ Ka Cikà Dukkan Waɗannan Sharuɗan, Safara'u Ta Gindaya Tsauraran Sharuɗɗa Ga Masu Son Aurenta

 MASÙ SAÑ AURE NÀ: Zan Aureka Idañ Ka Cikà Dukkan Waɗannan Sharuɗan, Safara'u Ta Gindaya Tsauraran Sharuɗɗa Ga Masu Son Aurenta



Shaharriyar ƴar Kannywood kuma mawaƙiyar nan Safara'u Yusuf (Safaa), ta gindaya wasu tsaurarn sharuɗa ga duk wanda yake da buƙatar don aurenta.


Na farko dole mu yi yarjejeniya a rubuce kasa hannu nima in sa, cewar bayan ka aureni za ka barni in cigaba da sana'a ta wato rawa da waƙa.


Na biyu idan ba za ka barni ba to za ka bani jarin naira miliyan 100 domin in fara zuwa Dubai ina siyo kaya ina siyarwa.


Na uku dole ka bani kyautar gida a Kaduna da Abuja da kuma motar hawa wacce ta kai darajar naira miliyan 15.


Idan ka ga za ka iya to ka ajiye min number wayarka zan kira ka.


Mè Zakù Cè ?

Comments

Popular posts from this blog

Real Madrid za ta kara da Man City a Champions League