SUBHANALLAH: Wani Matashi Ya Kashe Mahaifiyarsa A Kano

 SUBHANALLAH: Wani Matashi Ya Kashe Mahaifiyarsa A Kano



Wani matashi mai suna Ibrahim Musa, dan shekara 22, Mazaunin Unguwar Rimin Kebe dake Kano, ya yi amfani wuka wajen kashe mahaifiyarsa mai shekara 50, Hajara Muhammad. 


Kakakin Rundunar 'yan sandan Kano SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da faruwar lamarin.

Comments

Popular posts from this blog

Real Madrid za ta kara da Man City a Champions League