Posts

Showing posts from December, 2022

Yana bani labari Yana kuka nima ina kuka

 Yana Bani Labarin Yana Kuka Nima Ina Kuka😭😭 Tunda Nai Aure Wallahi Matata Ce Take Min Wankin Kaya Na Tsahon Shekaru 20 Kenan A Duk Tsahon Lokutannan Ban Taba Gode Mata Ba Idan Taimin Korafi Akan Hakan Sai Nace Mata Ai Ibada Kike Yi Ba Sai Nagode Miki Ba Haka Take Hakuri Ta Rabu Dani Kuma Bata Dai Na Abinda Take Yi Ba A Wasu Lokutan Takan Nuna Min Cewa Akallah Idan Nagode Mata Zata Ji Dadi Amma Wallahi Bana Kula Ta Hasalima Fada Nake Yi Mata Sai Nace Mata Zan Karo Aure Tunda Ita Godiya Take Bukata Sai Tayi Dariya Tace Min Ka Karo Mana Ai Ko Wacce Mace Da Halinta Zata Zauna Idan Ta Fada Min Haka Sai Na Gwaleta Nace Kishi Ne Da Bakin Ciki Yake Damun Ta Takan Yawan Fada Min Cewa Abban (Aisha) Ina Son Ka Bana Jin Dadin Yadda Kake Min Dan Allah Idan Nai Maka Laifi Ne Kake Min Haka Kayi Hakuri Amma Wallahi Ko A Jiki Na Takaici Yakan Sata Tace Min Allah Yasa Na Riga Ka Mutuwa A Lokacin Zaka Gane Irin Son Dana Ke Yi Maka A Rayuwa Da Kuma Hakurin Dana Keyi Da Kai Ina Mai Tabbatar Maka Bako Wa

Mace marar sirri

 *MACE MARAR SIRRI* “ Bai dace a Matsayinki na Mace mai Aure ace  kin zamo baki da Sirri Tsakaninki da Mijinki ba, Bai dace ki zamo mai  fallasa dukkanin wasu Halayen Mijinki ga Wasu Ke6antattun Kawayenki ba, lalai wannan  Yana daga Rashin Sanin Darajar Aure da rashin sanin Abinda zai je ya dawo Ma'ana Gori da cin Mutunci a garesu 

Amfanin lemun tsami da madara

 (Gyara mai haskake fata)     MADARA DA LEMON TSAMI Yadda ake gyaran jiki da madara da lemon tsami. Shi wannan hadi yana qarawa jiki kyau da kuma haske idan anayi akai akai. Yadda akeyin wannan hadi shine: A samu madarar gari, a jika kadan da ruwa sannan sai a matse lemon tsami a ciki, a gauraya sosai sai a shafe fuska da hannu dama duk inda ake da bukatar yayi haske da laushi koda duka jiki ne za a iya shafawa. Wannan hadi idan anayinshi akai akai za aga yadda jiki xaiyi kyau, laushi da kuma haske. Bayan anshafa, sai a barshi na tsowon minti sha biyar, sannan a wanke da ruwan dumi. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍   LEMON TSAMI, MADARA DA KUMA ZUMA Shima wannan hadin ana had a shine Lamar yadda akayi wancan hadin na farko, saidai shi wannan za a kara Zuma a ciki sai a gaurayeshi sosai, sannan a shafa a barshi yayi mintuna sha Biyar(15) ko ashirin sannan sai a wanke da ruwan dumi. Shima wannan hadin yana kara kyau, haske da kuma laushin fata.bayan an wanke sai a nimi mai, kirin (cream)

Yanda zaku rabu da kaushin kafa

 Yadda Za A Rabu Da Kaushin Kafa: Tafin kafarmu na daya daga cikin sassan jikinmu da ya kamata mu rika kulawa da shi, kasancewar idan ba a yi hanzarin magance kaushin kafa ba, sai ya zarce faso. 🦢🏽🦢🏽🦢🏽🦢🏽🦢🏽🦢🏽🦢🏽🦢🏽🦢🏽🦢🏽🦢🏽🦢🏽🦢🏽🦢🏽🦢🏽  Ta yaya za ki gane kina da kaushin kafa?  A lokacin da kika fara jin tafin kafarki na janyo audugar jikin kujerar daki ko bargon da kike lullubuwa da shi, ko kuma yana kama kaya ko na gogar jikinki, idan kika ji haka to kina da kaushin kafa. Mutane da dama na son rabuwa da wannan matsalar don haka ne muka kawo miki hanyoyi da za ki bi don rabuwa da kaushin kafa. · 🦢🏽         Ki zuba ruwan dumi a cikin bokiti ko wani abu mai fadi, sannan ki sanya kafarki a ciki. · 🦢🏽 tafin kafarki ya juku, sai ki cire daga ruwan dumin, daga nan ki dauki dutsen goge kafa, sannan ki rika goge tafin kafarki wurin da yake da kaushi. Ki rika zagaya dutsen a wuraren da kaushin ya fito, daga nan ki sake mayar da kafarki cikin ruwan dumi. ·πŸ¦ΆπŸ½         Ba

Cututtuka biyar da ruwa kemaganinsu

 Cututtuka 5 Da shan ruwan zai iya magance su: Ruwa abin sha ne mai cike da abubuwan ban mamaki wanda ke kashe mana kishi da kuma taimaka muna wajan warkewa daga cututtuka daban -daban. Ruwa yana da Amfani wajan warkar da cututtuka iri -iri waΙ—anda za su iya afkawa manya da Ζ™anana. Shan isashen ruwa zai taimaka wajan fitar da guba, zai kuma rage yawan kamuwa da cuta. Ko ta wace hanya, yana da mahimmanci a sha ruwan mai kyau don gujewa kamuwa da cutar da ruwa mara kyau ke Ι—auke da Na daya Ciwon koda Ciwon koda na iya haifar da abubuwa iri -iri, ciki har da cutar mafitsara ko na mara. Idan kuna da cystitis wadda E. coli ke jawowa, yakamata ku sha ruwa da yawa. Ana wanke kwayoyin cutar microscopic na mafitsara ta hanyan shan ruwa, wanda ke taimakawa wajen yaΖ™ar kamuwa da cutar. Yawan shan ruwa sau da yawa yana hana taruwar gishiri ko wasu dati ginuwa a cikin fitsara, wanda ke sa masa kasala. Hydration wata hanya ce mai kyau wajan tsabtace kodan da murmurewa daga cututtukan koda a mafi yaw

Yanda AKE LALLAMIN MIJI

 YANDA AKE LALLAMIN MIJI 1. Biyayya ga dukkan abun da ya ce ko ya fada muddin bai saba hankali da ka'idar addini ba, ko da ba kya so bai miki dadi ba kar ki musa a lokacin, bari sai a nutsa ki same shi cikin lallashi ki ce ni kuwa masoyina/baban wane/darling kaza dinnan idan an yi fa da matsala da za ka amince ayi kaza. 2. Idan za ki tambaye shi abu ki tambaya cikin kissa da Jan hankali kuma lokacin da kika fuskanci yana cikin nutsuwa. 3. Kar ki dinga shige masa a lokacin da kika ga yana bukatar kadaici ki bar shi zai gaya miki ko menene daga baya. 4. Idan ya hayayyako yana fada ke kar ki biye masa amma ki karanci waye shi yana son idan yana fada a ba shi hakuri ko kuma shiru ya ke son ayi a saurara shi, idan ya gama lokacin da ya huce sai ki mssa bayanin uzurinki ko ki ba shi hakuri da lallashi, kar ki yadda ki yi fishi lokacin da ya yi fishi  5. Namiji bai son na ci, idan ki ka lallashe shi akan abu ya ki yadda to ki hakura karki nace sai dai ki samo wata hanyar kuma, idan ba hak

Kyran jiki

 *Gyaran Jiki  Madara da lemun Tsami* Yadda ake gyaran jiki da madara da kuma lemon tsami. Shi wanna hadi yana qara wa jiki kyau da kuma haske idan ana yi akai akai. yadda ake yin wannan hadi shi ne: A samu madarar gari, a jika kadan da ruwa sannan sai a matse lemon tsami a ciki, a gauraya sosai sai a shafe fuska da hannu dama duk inda ake da bukatar yayi haske da laushi ko da duka jiki ne za a iya shafawa. Wannan hadi idan ana yin shi akai-akai za a ga yadda jiki zai yi kyau, laushi da kuma haske. Bayan an shafa, sai a barshi na tsawon minti biyar, sannan a wanke da ruwan dumi. GA JIKIN MACE 01: 🍢Shan ruwa isashe yana gyara al'auran mace. Kuma ya rinΖ™a gyara yanda Ζ™amshin sa ko Ι—anΙ—anon sa ya ke ga mai shaπŸ™ƒ. Shan ruwa mai kyau mai yawa yana flushing system Ι—inki, kuma ya iya fitar da infections tare ma da wasu cutuka ko wari. Rashin shan ruwa isashe zai iya haddasa miki abubuwa da yawa a jikinki kamar: 🍢a. Yawan kasala da gajiya da yawan bacci, ciwon kai, jiri, jin amai, ko jin

Ganyen magarya

 Ko Kun San? Amfanin Ganyen Magarya A Jikin Dan’adam Itaciyar ganyen magarya ana kiranta da Assidir a Larabce. Itaciya ce mai albarka da kuma dimbin tarihi. Ya kasance ana amfani da ita tun kamin zuwan addinin Musulunci a duniya, bayan zuwan musulunci a duniya sai malamai da wasu magabata masana ilmin tsirran itatuwa suka bada fatawar amfaninta da irin cututtukan da take magani. Daga bisani suma masana kimiya ba a bar su a bayaba dan sun kaddamar da irin nasu bincike a kan alfanon ganye da kuma diyan magarya. Binciken ya baiwa masana ilimin harhada magani na yankunan turai da wasu yankunan kasahen duniya na Larabawa da India dama nan Afrika wata muhimmiyar damar saka bishiyar magarya a jerin bishiyoyin da ke da karfi da saurin warkar da wasu cututtukka. Ga kadan daga cikinsu:   🌿-Ciwon daji: A dafa garin magarya a misalin kofi daya karami sai a tarfa zuma mai kyau cokali biyu sai a sha da safe bayan an ci abinci. Amma a sanda ake shan magani irin wannan akwai bukatar a kauce wa shan w

Hali amaren yanzu

 π‡π€π‹πˆπ π€πŒπ€π‘π„π π˜π€ππ™π” Hegen rawar kai 1'st week of marriage zata fara posting pictures dinta da ita da mijinta a mota, ko a gaban Dressing Mirror. kai har a kitchen ma. wata me over taking da iyayi harda yin mai hot kiss , a wurgo wasu xafafan status na kalamn soyayarh wanda idan kana gwauro saiya tada maka da hankali, 🀦 Duniya tasanshi da suna saminu ammah sai ya koma my honey, my life, my soso, my sabulun salo wani lokacin har da my Soul ,mai hanjin ligidi πŸ€”πŸ˜‚. Bayan shekara guda xata koma post na suratul khahfi, short videos of hakkin mace akan Mijinta by FANTAMI or KABIRU GOMBE always a whatapp status nata πŸ˜‚ a hankali kana biye da ita  zaka ji tafara fadin  INNALLAHA MA'ASABIREEN,  😳😳    Yayinda abu kuma yayi zafi zata koma cewa namiji badan goyo bane,, namiji huhun kuya ne, duk wadda ta dauki namiji uba ta mutu marainiyaπŸ˜“ 😜😜waya gaya maki haka?? lokacin da kike post a status fa duk ta manta saminu xai koma buhun kaya πŸ™„sbd kinga rayuwa ne koh? πŸ˜‚    B

Shagwaba ga Mace Abar nemace

 *SHAGWABA MA ABAR NEMA CE*    *Shagwa6a ga mace ado ce, domin tana* *Qara* *Soyayya.*πŸ’˜ *πŸ‘‰πŸ½Ki Mayar da mijinki abokinki* *πŸ‘‰πŸ½Ki kasance kamar yarinya a wajensa*πŸ’ƒπŸΎ *πŸ‘‰πŸ½Haka kawai wataran ki ce ya goya ki*πŸ™ˆ *πŸ‘‰πŸ½Idan ya na zaune kika *shigo wajansa kuna* *had'a ido -ki murguda* *masa baki Kawai irin* *yanda yara suke yi.*😏 *πŸ‘‰πŸ½Dunga yi masa tambayoyi irin na yara* *πŸ‘‰πŸ½Haka kawai wataran* *ki ce masa yayi miki* *kwalliya*🚢🏼 *πŸ‘‰πŸ½Wataran ma kice masa yayi miki tsifa*πŸ’†πŸΌ *πŸ‘‰πŸ½Haka kawai ki hau kan cinyarsa kiyi* *kwanciyarki kamar wata yarinya* *πŸ‘‰πŸ½Bashi littafi ki ce ya karanta miki*πŸ“– *πŸ‘‰πŸ½Kawai ma kice masa yayi miki tatsuniya*πŸ•· *πŸ‘‰πŸ½In zai fita waje kama yi masa kukan*😘 *shagwa6a ki gani idan ba zai dawo ba*πŸ’ƒπŸΎ      πŸ˜…πŸ‘‰πŸ½        πŸƒπŸΌ *Kina masa magana a koda yaushe dunga* *saka shagwa6a a ciki.* *Saura kuma ki ce ke ba zaki iya ba,* *wai ke ai*πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ *yanzu babba ce.πŸ§•πŸ§• Kai kuma saura ayi maka* *shagwa6a ka murtuke* *fuska ka ce kai ba ka* *πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

Yandda ake kwalliya lokacin sanyi da yadda za a kula da fata

 YADDA AKE KWALLIYA LOKACIN SANYI DA YADDA ZA A KULA DA FATA Yadda za a kula da fata a lokacin sanyi Yanzu da sanyi ya shigo, hazo da hunturu da iska da ake yi na sanya fatarmu ta lalace. Sai a ga mutum ya fara kauje da kurarraji a fata.  Yana da matukar mahimmanci a kula da fata, musamman a wannan lokacin. Don haka ne a yau na kawo muku abubuwa da dama wanda za ku bi don kare fatarku. · A kasance ana shan ruwa sosai kamar kofi 8 a rana. Yin hakan na dada hasken fata. · Ana shafa man jiki kamar su ‘moisturizers’, yin hakan na kare fata daga zama mai gautsi. · Kada a rika kwanciya da kwalliya a fuska. Yin hakan na sanya kurarrajin fuska. A rika wanke fuska da sabulun wanke fuska kullum kafin a kwanta barci. · Yana da kyau a rage zama a cikin rana, domin hakan na sanya maikon fuska da kurarraji da kuma canza wa fatar launi. · Shin ko kun san cewa barci na dada kyau? Kwanciya da wuri domin samun barci na awa 8 na dada lafiyar fata. Abubuwan da za a yi don samun fata mai sulbi a hunturu. ·

Amfanin rake, ayya, cucumber....

 *RUWAN RAKE*  sannan uwargida zata samu ruwan rake ta kirba rake a turmi ta samu abin tata mai kyau ta matse ruwan ta saka zuma cokali biyu zata samu ni'ima sosai. *AYA* -haka kuma uwargida zata samu AYA ta wanke ta nike ta soya sama sama ta cire jan bawon zata samu cokali da dabino ta hada su gaba daya ta dake ta dinga sha da nono ko madara.  *MADARA PEAK*   uwargida zata samu madara peak gwangwani daya ta fasa danyan kwai ta buga da cokali har sai ya daina kumfa zata samu ni'ima sosai ana sha da sanyayyar la'asar.  *MAZA DOMIN INZALI KO(RELEASING): watau daya fara saduwa da mace ba zai dauki dogon lokaci ba yana harka sai ya kawo ba tare da ita macen ta gamsu ba, uwargida sai ki nemin: *cucumba gurji* *zuma* zaki markada cucumbar ba tare da kin fere ba saiki ki zuba zuma a ciki zaki iya sakawa a cikin firji, domin sanyi saboda maigida yaji dadin sha. Ya take ne Ζ΄an amanarmu? Barkanku da haka